News

Ƙungiyar sanya ido kan tabbatar da hakkin bil'adama a Syria wadda ke da mazauni a Birtaniya ta ce an kashe mutum 350 tun bayan rikicin da ya ɓarke a ranar Lahadi tsakanin ƴan ƙabilar "Druze ...