Batun aure tsakanin masu jinsi iri daya, kawo karshen ba da shaidar kasa ga jariran da iyayensu ba ‘yan kasa ba, da kuma tasa ...
LAFIYARMU: Alkaluma daga kasashen duniya sun yi nuni cewa ‘yan uwa da dangi ne suke kula da bukatun sama da kaso 70% na ...
IBB yayi hiraraki da kafafen yada labaran cikin gida da na kasashen waje tun bayan saukar shi daga kujerar mulkin Najeriya, ...
Ratcliffe ya bayyana cewa zai kawo sauye sauye, sannan ya kara da cewa hukumar liken asirin zata mai da hankalin wajen tattara bayanan mutane da kuma mai da martini kan masu adawa da Amurka.
Shirin Manuniya na wannan mako ya jiyo ra'ayoyin 'yan-kasahen Afurika kan sabon Shugaban kasar Amurka da kuma maganar Noma da ...
Ya taba zama mataimakin shugaban jam’iyyar All Nigeria Peoples Party (ANPP) kuma an zabe shi Sanata mai wakiltar Filato ta Kudu a shekarar 2015 a karkashin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP).
Makyankyasar jariran na nan a rukunin gidaje dake yankin Ushafa na birnin tarayyar Najeriya. An kubutar da mata masu juna 2 guda 9 daga wani wurin kyankyasar jarirai a Abuja, babban birnin najeriya.
Kwamishinan ‘yan sanda jihar Ogun, Lanre Ogunlowo, ne ya jagoranci aikin daya kai ga kubutar da matar aig odumosu mai ritaya.
A wanan karon kamfanin ya shigar da karar ne a gaban cibiyar warware sabani da zuba jari da ake kira CIRDI inda yake neman a biyashi diyya dai dai da asarar da ya tafka a mahakar Uranium da ke arewaci ...
Yayin da rundunar sojin Najeriya ke ci gaba da fatattakar 'yan bindiga dake addabar jama'a a yankin Arewa maso Yamma karkashin shirin Fansa Yamma, alamu na nuna ana samun galaba a kan 'yan bindigan ...