News

A wallafar da Mujallar ta yi, ba ta yi ƙarin bayani ba sai dai an gano yadda aka ciro hoton daga wani bidiyo a kafar Youtube kan ƙasar Congo da Reuters ke da haƙƙin mallaka a kai. Fadar ...
Gwamnatin Moscow wacce ta sha yin watsi da shawarwarin Kyiv da ƙawayenta na ƙasashen yamma game da batun tsagaita wuta na kwanaki 30 ba tare da wani sharaɗi ba, ta harba ɗaruruwan jirage ...
Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran sassan duniya 23/05/2025 Haruna Ibrahim Kakangi da Abdullahi Bello Diginza da Aisha Aliyu Jaafar Masu bibiyar ...
Kowa ya ga yadda shugaban Amurka Donald Trump ya titsiye takwaran aikinsa na Afirka ta Kudu a fadar White House ranar Laraba bisa zarge-zargen cewa ana yi wa fararen fata ƴan Afirka ta Kudu kisan ...