News
Cikin rahoton da hadin gwiwar kungiyoyin wato Global Coalitaion to Protect Education from Attack GCPEA suka fitar, sun nunar da cewa hare-haren a makarantu a kasahen yankin na Sahel ya ninka har ...
Cikin wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na X, Zelensky ya bayyana cewa kuwwar alamun kai hare-hare na ci gaba da kaɗawa a yankunan da Rasha ke ci gaba da kaiwa hare-hare a cikin ƙasar ta Ukraine.
Shugaban Rasha Vladimir Putin ya sanar da kaddamar da hare-hare a gabashin Ukraine da safiyar Alhamis, yana mai cewa ya dauki matakin ne a matsayin martani ga barazanar da Ukraine ta yi.
Turkiyya ta fara kai hare-hare a Syria ne a ranar Laraba bayan shugaban Amurka Donald Trump ya janye dakarunsa daga yankunan. Hukumomin agaji sun tabbatar da mutuwar farar hula 11, tare da ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results