News

Shugaban Rasha Vladimir Putin ya sanar da kaddamar da hare-hare a gabashin Ukraine da safiyar Alhamis, yana mai cewa ya dauki matakin ne a matsayin martani ga barazanar da Ukraine ta yi.
Cikin wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na X, Zelensky ya bayyana cewa kuwwar alamun kai hare-hare na ci gaba da kaɗawa a yankunan da Rasha ke ci gaba da kaiwa hare-hare a cikin ƙasar ta Ukraine.
“Raising Hare” is a memoir about a writer’s bond with a hare she nurtured. Author Chloe Dalton talks about the animal and what we can learn from it.
Shugaban gwamnatin Jamus Olaf Scholz, ya bayyana taikaicinsa bayan da Rasha ta harba makami mai linzami mai cin dogon zango kan Ukraine wanda ke dauke da sinadarin nukiliya OGIV.
Ƙungiyar kare haƙƙin ɗan'adam ta Syrian Observatory for Human Rights (SOHR) da ke Syria ta tattara sama da hare-hare 310, waɗanda dakarun IDF suka kai tun bayan kifar da gwamnatin Assad a ...