Babban bankin Turai na kasashe 20 masu amfani da kudin bai daya na euroya yi ragin kudin ruwa da kimanin kashi 2.75% cikin dari Ragin kudin ruwan wanda tuni aka tsammaci bankin zai yi shi ne karo ...
Dress To Impress is a popular Roblox game where you can live out your dream as a model. Before you enter your first competition, you can give yourself a headstart by redeeming these codes to get ...
A ranar Juma'a ne mayaƙan suka kame filin jirgin saman birnin na Bukavu da ke da tazarar kilomita 30 arewa da birnin - daga nan kuma sai suka nufi birnin wanda shi ne babban birnin lardin ...
Wasu da aka taɓa kaiwa asibitin kula da masu lalurar ƙwaƙwalwa mafi girma a Scotland a baya sun shaida wa masu binciken ƙwaƙwaf na BBC irin azabtarwar da ma'aikatan jinya ke yi. Marasa ...
Haka kuma wani babban jami'in ƙungiyar da ya dade kan mukamin kula da gudanar da United, Jackie Kay wanda yake Old Trafford shekara 30 zai ajiye aikin. Wasu rahotannin na cewar Ratcliffe ya zuba ...
Ba za a bari a sha barasa ba a lokacin gasar cin kofin duniya a Saudiyya a 2034, in ji ambasan kasar da ke Burtaniya. A hirar da aka yi da shi a LBC, yarima Khalid bin Bandar Al Saud ya ce ba za ...
Hukumar ƙwallon kafa ta Turai, UEFA ta bayyana Istvan Kovacs a matsayin wanda zai yi rafli a wasan Real Madrid da Manchester City ranar Laraba. Ƙungiyar da ke buga Premier League za ta je ...
Thanks to the return of the new bohemian movement, some of the best winter dresses also have trend-forward appeal. You’ll find boho-chic dresses like dark floral frocks from Ulla Johnson and ...
Celtic ta yi rashin nasara 2-1 a gida a hannun Bayern Munich a wasan cike gurbi zagayen farko a Champions League ranar Laraba. Bayern ta ci ƙwallon farko ta hannun Michael Olise, sannan Harry ...
Dan ƙwallon Manchester City, Manuel Akanji zai buƙaci tiyata a cinyarsa, lamarin da zai sa ya yi jinyar aƙalla makonni 10. Dan ƙasar Switzerland ɗin mai shekaru 29 ya ji raunin ne a ranar ...
Real Madrid a shirye take ta zage damtse a farautar É—an wasan baya a Liverpool, Trent Alexander-Arnold, Los Blancos na da kwarin gwiwar saye É—an wasan na Ingila mai shekara 26. (Telegraph ...
Asalin hoton, CEM OZDEL / GETTY IMAGES Bayanan hoto, A Dakar, babban birnin Senegal, ƴan kokawa na fafatawa a wasan da suka yi wa laƙabi da 'laamb. Asalin hoton, YUICHI YAMAZAKI / AFP Bayanan ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results