News

Sai dai kuma, United ta saba yunƙurowa domin ceto kakar wasan da ta ba ta yi ƙoƙari ba daga ƙarshe - kamar kofin FA na kakar bara, wanda ba a taɓa tsammanin za ta doke Man City ba.
PSG ta fara cin ƙwallo ta hannun Ousmane Dembele a minti na huɗu da take leda, haka suka je hutu har da zagaye na biyu, amma Gunners ba ta farke ba. Wannan shi ne karo na biyu da suka fuskanci ...