News
Duk da ikirarin da shugaba Vladimir Putin ya yi na tsagaita wuta a hare-haren da Moscow ke kaiwa Ukraine saboda bukukuwan Easter, shugaba Volodymyr Zelensky ya ce har yanzu yankunansu da dama na ...
Ya ce, ’’A yanzu kauyuka da ke Dan Sadau da dama na cikin halin kunci da damuwa, saboda hare - haren da ake kawo mana a kowanne lokaci.’’ ...
Yawancin yankin da Turkiyya ka kai hare-hare ya fice daga ikon gwamnatin Syria ne sakamanon yakin basasan kasar da aka fara a 2011. Mayakan SDF ne ke iko da yankin tun a 2015.
Cikin rahoton da hadin gwiwar kungiyoyin wato Global Coalitaion to Protect Education from Attack GCPEA suka fitar, sun nunar da cewa hare-haren a makarantu a kasahen yankin na Sahel ya ninka har ...
Shugaba Vladimir Putin ya ce a yanzu yaki na Ukraine na kan hanyar zama yakin duniya, kuma ya yi gargadin cewar bai kawar da kai hare-hare ba kan kasashen yammacin Turai.
February 25, 2022 4:11 PM VOA60 Duniya: Rasha Ya Kaddamar Da Hare-hare A Kan Ukraine Embed widthpxheightpx No media source currently available 0:00 0:01:00 0:00 Download 240p | 2.8MB 360p | 4.2MB ...
Hukumar ta sanar da cewa alkaluman da ta tattara daga farkon luguden wutar na Rasha a ranar 24 ga watan Fabarairu zuwa yanzu ya nuna yadda hare-haren suka shafi fararen hula dubu 2 da 361.
Results that may be inaccessible to you are currently showing.
Hide inaccessible results