News
Cikin rahoton da hadin gwiwar kungiyoyin wato Global Coalitaion to Protect Education from Attack GCPEA suka fitar, sun nunar da cewa hare-haren a makarantu a kasahen yankin na Sahel ya ninka har ...
Ya ce, ’’A yanzu kauyuka da ke Dan Sadau da dama na cikin halin kunci da damuwa, saboda hare - haren da ake kawo mana a kowanne lokaci.’’ ...
February 25, 2022 4:11 PM VOA60 Duniya: Rasha Ya Kaddamar Da Hare-hare A Kan Ukraine Embed widthpxheightpx No media source currently available 0:00 0:01:00 0:00 Download 240p | 2.8MB 360p | 4.2MB ...
Duk da ikirarin da shugaba Vladimir Putin ya yi na tsagaita wuta a hare-haren da Moscow ke kaiwa Ukraine saboda bukukuwan Easter, shugaba Volodymyr Zelensky ya ce har yanzu yankunansu da dama na ...
Yawancin yankin da Turkiyya ka kai hare-hare ya fice daga ikon gwamnatin Syria ne sakamanon yakin basasan kasar da aka fara a 2011. Mayakan SDF ne ke iko da yankin tun a 2015.
Shugaba Vladimir Putin ya ce a yanzu yaki na Ukraine na kan hanyar zama yakin duniya, kuma ya yi gargadin cewar bai kawar da kai hare-hare ba kan kasashen yammacin Turai.
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results