News

Cikin wani saƙo da ya wallafa a shafinsa na X, Zelensky ya bayyana cewa kuwwar alamun kai hare-hare na ci gaba da kaɗawa a yankunan da Rasha ke ci gaba da kaiwa hare-hare a cikin ƙasar ta Ukraine.
A wani sako da ya wallafa ta shafukansa na sada zumunta da yammacin Lahadi wanda ke zama martini kan sabbin hare-haren da sojojin Rasha suka kai birnin Kiev da ya kashe akalla mutane 12 ...
BBC ta tantance bidiyon wasu daga cikin hare-haren, daga cikinsu kuma ciki har da wani wanda aka kai a sansanin sojin ruwa da ke Latakia. Rami Abdul Rahman, shi ne shugaban SOHR kuma ya kwatanta ...